Engausa Development
Engausa Global Tech Hub ta karɓi baƙuncin Shehin Malamin mu na Jami’ar BUK, wato Prof. Aliyu Jibiya
A yau Engausa Global Tech Hub ta karɓi baƙuncin Shehin Malamin mu na Jami’ar BUK, wato Prof. Aliyu Jibiya. Malami mai son cigaban al’ummah. Yana daga cikin dattijan arewa da ke ƙara min ƙarfin gwiwa matuƙa gaya. Ya kan ce “Mustapha ko da wasa kada ka sake wani